ha_tn/luk/06/24.md

585 B

Amma kaitonku

"yada zai zama maku" Wannan sashin ya sake maimaitawa sau uku. kashiyar Allah ya sa maku albarka ne." kowanne lokaci, ya nuna da cewa hushin Allah ya na kanku daidai, ko da cewa wani abu mai kyau ko mumuna na jeran ku.

Kaitonku ku masu kuɗi

"yadda zai zama maku ku masu kuɗi" ko "damuwa zai zu maku ku masu kuɗi"

ta'aziyar ku

"abin da zai yi na ku ta'aziyar" ko "abin da zai biya maku bukata" ko abin da zai saku murna"

wanda suke cikakke yanzu

wanda cikin su ya cika yanzu" ko " wanda sun ci sosai"

wanda suke dariya yanzu

"Wanda suke murna yanzu"