ha_tn/luk/06/20.md

616 B

albarka ne ku

Wannan sashin an maimaita shi sau uku. kowanni lokaci,ya nuna da cewa Allah ya bawa yarda ga wasu mutane ko yana yin su na da kyau ko mai yaƙani.

Masu albarka ne ku matalauta

"Kumatalauta ku karɓe yardar Allah2 ko "Ku d akuke matalauta amfane"

gama Mulkin Allah naku ne

Yaren da basu da kalma na mulkin za su iya cewa, "Allah ne mulkin ka" ko "domin Allah ne mai mulkin ka."

Mulkin Allah naku ne

"mulkin Allah naku ne." Wannan zai iya zama 1) "ku na mulkin Allag ne2 ko 2) "za ku sami iko a mulkin Allah."

za ku yi dariya

"za ku yi dariya da farinciki" ko "za ku zama masu murna"