ha_tn/luk/06/14.md

814 B

Sunayen Manzannin sune

Luka ya rubuta tsarin sunayen manzannin. UDb ya yi amfani da wannan kalmar ya gabatar da tsarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da dan'uwansa Andrawus

"dan'uwan, Siman"

Zaloti

Ma'ana mai yuwa 1) "Zaloti suna ne wanda ya nuna da cewa ya na cikin sashin kungiyan da suka so su saki mutanen Yahudawa daga mulkin Romawa. AT: "yan kishin ƙasa" ko "yan ƙasar" ko 2) "Zaloti kwatancen da ya nuna cewa ya na da himma wa Allah ya sami daraja. AT: "mai so na kwaria"

ama maci amana

Zai zama dole ka bayyana me "cin amana" yake nufi a wannan mahallin. AT: "ba she abokin sa" ko "ba da abokin sa ga makiyan sa" (yawanci a maimakon kuɗi a biya) ko "bijirar abokin sa ga hadari game da gaya wa makiyan game da shia" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)