ha_tn/luk/06/12.md

541 B

Ya farua kwanakin can

Wannan sashin an yi amfani da shi anan domin a sa alama a sabuwar abin da ya auko a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

a wancan kwanakin

"a kusa da lokacin" ko "bada daɗewa ba bayan" ko wata rana kusa da"

ya je waje

"Yesu ya je waje"

Da safiya ta yi

da safiya ta yi" ko "rana ta gaba"

ya kuma zabi goma sha biyu daga cikinsu

"ya zabi al'majerensa goma sha biyu"

wadanda ya kira su manzanni

"wanda ya zamar da su manzanni" ko ka kuma sai ya zaɓe su su zama manzanni"