724 B
724 B
masu
"ma Farisawan"
Ina tambayar ku, ya halatta a ranar Asabaci a yi nagarta ko mugunta, a ceci rai ko a hallaka shi?
Yesu ya yi tambaya domin ya sa farisawan su yarda da cewa ya yi daidai ya warkar a ranar Asabaci.niyar tambaya ba domin a ba shi amsa bane: ya sasu su yarda ne cewa duk sun sani gaskiya ne a maimakon ya sami bayyani. ko da shike Yesu ya ce, Na tambaye ku," saboda haka wannan tambayan ba kamar sauran tambayan da ba su bukatar amsa bane wanda suna so a juya su kamar bayyani. a juya su kamar tambaya. (Dubi rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion):
yi mai kyau ko a yi cuta
"ka taimaki wani ko ka hallakar da wani"
Mike hannun ka
"rike hannun ka waje" ko "Mika hannun ka"
koma
warke