635 B
635 B
Ya faru
Wannan sashin an yi amfai da shi anan domin a sa alama akan sabuwar abin da ya aukoa labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
Wani mutum na can wurin
Wanna ya gabatar da sabuwar hali a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)
hanun ya shanye
hanun mutumin ya bace a wata hanya da ba zai iya mikar da shi ba. mai yuwa ya lankwashekusan dunkulallen, ya zama karami da tamoji.
na kallonsa
"suna kallon Yesu a hankali"
domin su samu
"domin suna so su samu"
a nan tsakiyar jama'a
"a gaban jama'a." Yesu yana so mutumin ta tsaya a wurin da jama'ar zasu gan shi.