ha_tn/luk/06/03.md

571 B

Ba ku karanta ba ... shi?

Yesu ya kwaɓe Farisawan domin sun ki su koya daga lattafi. Wannan za' iya rubuta kamar bayyani. AT: "ku koya da ga abin da kuka karanta ... shi!" ko "ba shakka kun karanta ... shi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

gurasar kasancewa

"gurasa mai tsarki" ko "gurasan da aka mika wa Allah"

Dan Mutum

Yesu ya na nufin kansa. Wannan za'a iya bayyana: AT: "Ni, Dan Mutum"

shi ne Ubangijin asabaci

sunar "Ubangiji" anan ya yi nauyin bisa Asabaci. AT: "yana da iko ya yarda wa mutane abi da za su yi a ranar Asabaci!"