ha_tn/luk/06/01.md

1.5 KiB

Mahaɗin Zance:

sa'anda Yesu da al'majeren sa suke tafiya a gonar hatse, wasu Farisawa sun fara tambayan al'majeren game da abin da suke yi a ranar Asabaci, Wamda a dakar Allah an keɓe shi wa Allah.

Bayyani na Kowa:

Wannan kalmar "kai" anan jam;i ne, kuma ya na nufin al'majerensa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yanzu ya faru

Wannan sashin an yi amfani da shi anan domin a sa alama a sabuwar abin da ya auko a labarin. Idan yaren ku na da wata hanya na yin haka za ku iya amfani da shi anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

gonar hatsi

a A wannan yana yi, akwai babbar gona wanda mutane suka wasa irin alkama domin ya yi girma.

kawunar hatsin

Wannan shi ne sashi mafi sama na shukar hatsi, wanda shi ne irin babbar ciyawan. Ya rike nunannen, irin shukar mai ciyuwa.

murtsukawa a hanayensu

Suna yin haka domin su raba irin hatsin. Wannan za'a iya bayyana shi ba shakka. AT: "Suna murtsukawa a hanayensu domin su raba hatsin daga ƙaiƙayin" (DUbi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

me yasa kuke yin abin da bai halatta a yi a ranar Asabaci ba?

Sun yi wannan tambayan domin su zaigi al'majeren cewa suna ƙarya doka. za'a iya rubuta shi kamar bayyani. AT: "tsinan hatsi ranar Asabaci gana gaba da dokar Allah!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yin wani abu

Farisawan dubi karamin aikin murtsukawa a hanu ciki da hatsi aikin da ba na doka ba. Wannan za'a iya bayyana shi ba shakka. AT: "yin aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)