490 B
490 B
Da safiya ta yi
"Da rana ya tashi" ko "Da ya faɗi"
wurin da babu hayaniya
"wurin hadama" ko "wurin da ba mutane"
a wasu birane da dama
"zuwa ga mutane da dama a wasu birane"
wanna ne dalilin da ya sa aka aiko ni
AT: "Wannan shine dalilin da Allah ya aiko ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Yahudiya
Tunda Yesu ya na Galili, kalmar nan "Yahudiya" na nufin yankin da Yahudawa suke zaune a waccan lokacin gabaɗaya. AT: "inda aYahudawa suke zaune"