564 B
564 B
Ya dora hannuwansa a kan
"ya sa hanunsa akan" ko "taba"
Aljanu kuma sun fita
Ya nuna da cewa Yesu ya aljanu su bar mutanen dake da aljanu AT: "Yesu ya kuma sa aljanu su fito da ƙarfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
suna kuka cewa
Wannan na nufin abu ɗaya, kuma mai yuwa ya na nufin tsoro ko kuka ko hayshi. wasu masu juyin sun yi amfani da ajili ɗaya. AT: "iho" ko " ko kururuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
ya tsauta wa aljannun
"ya yi magana mai ƙarfi wa aljanun"
ba zai bar su ba
"bai bar su ba"