ha_tn/luk/04/38.md

1.2 KiB

Sai Yesu ya bar

Wannan ya gabatar da sabuwar abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

Maman matar Siman

"Maman matar Siman"

tana fama da

Wanna ƙari ne da yake nufin " tana fama da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da zazzabi mai zafi ... ya tsautawa zazzabin

"fata mai zafi ... zafi" ko "fata mai zafi ... ya tsautawa zazzabin"

sai suka roke shi dominta

Wannan na nufin sun tambaye Yesu ya warkar da ita daga zazzabin. AT: " tambaye Yesu ya warkar da ita daga zazzabin" ko "tambaye Yesu ya warkar da zazzabin ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai ya tsaya

Wannan kalmar "sai" ya nuna da cewa ya yi wannan sabo da mutanen sun roke shi a madadin surkuwan Siman.

ya tsaya a kanta

"je gunta ya jingina da ita"

ya tsautawa zazzaɓin, kuma ya rabu da ita

"ya yi wa zazabin magana mai tsanani, kuma ya rabu da ita" ko "ya umurce zazabin kuma ya bar ta, kuma ya yi." Zai zama da taimako ka faɖa abin da ya gaya wa zazabin ya yi. AT: "ya umurce fatan ta ya zama da sanyi, kuma ya yi" ko "ya umurce ciwon ta ya bar ta, kuma ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

fara yi masu hidima

A nan wannan na nufin ta fara yin abinci wa Yesu da sauran mutanen dake gidan.