ha_tn/luk/04/35.md

934 B

Yesu ya tsauta wa aljanin yana cewa

"Yesu ya yiwa aljanun tsawa. yana cewa" ko "Yesu ya ce wa al'janun da tsanani"

fita daga cikinsa

Ya umurci al'janun su daina iko da mutumin. AT: "ku bar shi" ko kada ku zauna a ciki mutumin kuma"

Wanne irin kalmomi kenan?

Mutanen suna furta yadda suke da mamaki da cewa Yesu ya na da iko ya umurci aljanu su bar mutum. Wannan za'a iya rubuta shi kamar bayani. AT: "Wannan kalmomin ban mamaki ne!" ko "Kalmomin sa abin mamaki ne!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ya umarce ƙazamen ruhohin da karfi

"Ya na da iko da ƙarfi ya umarce ƙazamen ruhohin"

labarin sa ya fara bazuwa ... kewayen yankin.

Wannan magana ne akan abin da ya faru bayan labari da ya sa da abin da ya auko da cikin labarin da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-endofstory)

labarinsa ya fara bazuwa

"rihoton Yesu ya yaduwa" ko "mutane sun fara yada labari game da Yesu"