ha_tn/luk/04/33.md

781 B

Yanzu ... akwai wani mutum

Wannan sashin an yi amfani da shi anan domin a s alamar gabatar da wani sabuwar hali a labarin; a wannan yanayi, mutum mai aljanu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

mai ƙazamin ruhu

"wanda yake da kazamin ruhu" ko "wanda mugayen ruhohi suke aiki da shi"

ya yi kuka da babbar murya

"ya yi ihu da arfi"

Ina ruwan mu da kai

Wannan amsa mai ƙari ne wanda ke nufin: "mai muke da shi iri ɗaya?" ko "Wanne dama kake da shi na damun mu?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ina ruwan mu da kai, Yesu Banazarat?

Wannan tambayn za'a iya rubutashi kamar bayani. AT: "Me kai, Yesu Banazarat, za ka yi da mu!" ko "baka da dama na damun mu, Yesu Banazarat!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)