454 B
454 B
Sannan ya
Sa'anan Yesu." Wannan ya nuna sabuwar abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
ya gangara zuwa Kafarnahum
Wannan sashin "gangara" an yi amfani da shi a nan domin Kafarnahum ya yi ƙasa da Nazarat.
Kafarnahum, wani birni a Galili
"Kafarnahum, wani birni ne a Galili"
mamaki
babban mamaki, ya ji babban mamaki
ya yi magana da iko
"ya yi magana kamar wanda yake da iko" ko "kalmomin sa yana da babban ƙarfi"