ha_tn/luk/04/28.md

574 B

Dukan mutanen da ke cikin majami'a suka fusata kwarai sa'adda suka ji wadannan abubuwan

Mutanen Nazarat suka ji haushi sosai cewa Yesu ya fsɗi littafi inda Yesu ya taimaki al'umai a maimakon Yahudawa.

tura shi zuwa wajen birnin

"suka sa shi da arfi ya bar garin" ko "bangaje shi zuwa wajen garin"

bakin dutsen

"baki bakin"

ya ratsa tsakaninsu

"ta tsakanin taron" ko "tsakanin mutanen da suke so su kashi shi."

y tafi wani wuri

"ya tafi abunsa" ko "ya tafi a hanyar sa" Yesu ya tafi anda ya yi shiri ya je a maimakon inda mutanen su ke sa shi dole ya ji.