ha_tn/luk/04/25.md

1.5 KiB
Raw Permalink Blame History

Amma na gaya maku cikin gaskiya

"Na gay amaku gaskiyan." Yesu ya yi amfani da wannan sasjin domin ya yi nauyin muhimmanci, gaskiya, da daidai bayanin da ya biyu baya.

gwamraye

Gwamraye mataye ne wanda mazajen su sun mutu.

a lokacin Iliya

Mutanen da Yesu yake yi masu magana sun sani da cewa Iliya ɗaya daga cikin annabawan Allah ne. Idan mai ƙaratun ka bai san wannan ba, zaka iya bayana wannan kamar yadda yake a UDB. AT: "sa'anda Iliya yake yin ananbaci a Isar'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

lokacin da an rufe samma

Wannan misali ne. an ga hoton sama kamar rufin ɗaki wanda ya kullu, sabo da haka ba ruwa da zai faɗi daga ita. AT: "sa'anda babu ruwan da ya faɗɩ daga sama" ko "sa'an da babu ruwa gaba ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gagarumar yunwa

an yi rashin abinci mai nauyi." yunwa doguwar lokaci ne sa'anda baroro bata haifu abinci sosai wa mutane ba.

da ke a Zarifat ... wurin Gwamruwan da ke zaune a can

Mutanen dake zama a Zarifat al'umai ne, ba Yahudawa ba. Wadannan mutanen da suke sauraran Yesu sun gane da cewa mutanen Zarifat ba Yahudawa bane. AT: "zuwa ga ba al'umar gwamruwa da take zama a Zarifat" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

Na'aman mutumin Suriya

Mutumin Suriya mutum ne daga Suriya. Mutanen Suriya al'umai ne, ba Yahudawa ba. AT: "Na'aman ba al'ume daga Suriya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)