ha_tn/luk/04/23.md

1.1 KiB

Mahimmin Bayani:

Nazarat gari ne inda Yesu ya yi girma.

lallai

"ba shakka" ko "babu shakka da cewa"

'Likita, ka warkar da kanka

Idan wani ya ce yana warkar da cutan da shi da kansa yakeda shi, ba dalili sai dai a yarda da cewa lallai shi likitane. Mutane zasu yi wa Yesu wannan ƙarin magana su ce za su yarda shi annabi ne idan ya yi abin da suke ji ya yi a wasu wurare. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs)

Duk abin da mun ji ... ka yi shi a nan garinka ma

Mutanen Nazarat ba su yarda ba. Yesu annabi bane domin ƙaramin masayin sa ɗan Yusufu. baza su yarda ba sai sun gan shi ya na yin ayukan al'ajibi.

Gaskiya ina gaya maku

"ba shakka da gaskiye ne."Wannan bayani ne mai ƙarfi game da abin da ya biyu baya.

ba annabin da ke samun karbuwa a garinsa

Yesu ya yi magana na baki ɗaya damin ya kwaɓi mutanen. ya na nufin cewa sun ki su yarda da shalar ayukan al'ajibin sa a Kafarnahum. suna tunanin cewa su riga su san komai game da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs)

a garinsa

"garin sa" ko "ɗan ƙasar" ko "garin da ya yi girma"