ha_tn/luk/04/20.md

1.2 KiB

rufe littafin

A na kulle littafi ta wurin naɗewa kamar bututu domin ya tsare rubutun ciki ta.

ma'aikacin

Wannan na nufin masu aiki a cikin haikalin wanda suke kawo su kuma aijiye da hankali da grimama littafin dauke da littafin kirista

aka ƙafa masa

Wannan ƙarin na nufin "juya ɗon mudube shi" ko "muna kallonsa da gangan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wannan Nassi ya cika a sauraron ku

Yesu ya na cewa shi yana cika wannan anabcin da aikin sa da maganar sa a waccan lokaci. AT: "I na cika abinda aya ta faɗa yanzu da kuke jina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a sauraron ku

Wannan karin na nufin "sa'anda kuke jina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sun yi ta mamakin kalmomin alheri da suke fitowa daga bakinsa

"mamaki game da abubuwan alheri da yake faɗawa." A nan "alheri" mai yuwa na nufin 1) yadda yake da kyau ko yadda maganar Yesu ke rinjayer, ko 2) Yesu ya yi magana akan alherin Allah.

ba ɗan Yusufu ba ne wannan ?

Mutane suna tunanin cewa Yusufu na uban Yesu. Yusufu ba shugaban addini bane, suna mamakin yadda yaron sa ya yi wa'azi yadda ya yi. AT: "Wannan ɗan Yusufu ne kawai!" ko "uban sa Yusufu ne kawai!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)