ha_tn/luk/04/18.md

934 B

Ruhun Ubangiji yana bisa kai na

"Ruhu mai tsaki yana tare da ni a hanya na musamman." sa'anda wani ya faɗi haka, yana yin riya cewa yana maganar kalmomin Allah.

ya shafe ni

A tsohowar alkawari, main bikin al'ada aka zuba a kan mutum sa'anda aka ba su ƙarfi ko iko su yi wani aiki na musamman. Yesu ya yi amfani da wannan misalin ya yi nufin ruhu mai tsarki fara akan shi ya shirya shi domn aikin sa. AT: "ruhu mai tsarki yana kai na ya

matalauta

"matalautan mutane"

shelar yanci ga ɗaurarru

"gaya wa mutane wadanda suke ɗaurarru da cewa za su iya tafiya" ko "a sake ɗaurarrun yaki"

budewar idanu ga makafi

"ba wa makafai idanu" ko "sa makafai iya gani kuma"

yantar da waɗanda su ke cikin ƙunci

"a sake wadanda aka wulakantasu"

yi shelar shekarar tagomashi na Ubangiji

"gaya wa kowa da cewa Allah ya shirya ya yi wamutanen sa albarka" ko "ayi shaila cewa wannan shekaran ne Allah zai nuna wa alheri"