ha_tn/luk/04/16.md

661 B

birnin da aka rene shi

"Wurin da iyayan sa suka rene shi" ko "in da ya zauna lokacin da yake yaro" ko "in da ya yi girma"

kamar yadda ya saba

"kamar yadda yake yi kowanne Asabaci. "al'adar yi ne na kullayomi ya je majami'a a ranar Asabar.

An mika masa littafin anabi Ishaya

AT: "Wani ya ba shi littafin annabi Ishaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

littafin annabi Ishaya

Wannan na nufintakar dan Ishaya wanda aka rubuta a littafi. Ishaya ya rubuta kalmomin tun da daɗewa, sai wani dabam ya kofa a littafi.

a inda aka rubuta

"wuri a littafin da wadannan kalmamomin." Wannan bayanin ya cigaba har zuwa aya ba biye.