ha_tn/luk/04/14.md

773 B

Sai Yesu ya koma

Wannan ya fara sabuwar abu a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

cikin ikon Ruhu

"sai ruhun yana ba shi iko." Allah ya na tare da Yesu a wata hanya na musamman, sa shi ya yi abubuwa da mutane ba za su iya yi kullum ba.

labarinsa ya bazu

"Mutane sun baza labari akak Yesu" ko "mutanesun gaya wa wasu game dea Yesu" ko "ilmi akan sa aka faɗa daga mutum zuwa wani mutum." Wadanda suka ji Yesu sun gay wa wasu mutane game da shi, sai kuma wadannan mutane suka gaya wa wasu mutane game da shi sosai.

cikin dukan wuraren dake wannan yankin

Wannan na nufin filaye ko wurare kewaye da Galili.

kowa na ta yabon sa

"kowa ya faɗa manyan abubuwa game da shi" ko "dukkan mutanen su yi magana akan sa a hanya mai kyau"