ha_tn/luk/04/12.md

751 B

An faɗa

Yesu ya faɗa wa shaidan abin da ya zai yi abin da ya ce ya yi ba. ƙin yin bun na a bayyane. AT: "A'a, ba zan yi hakan ba, domin an faɗa" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Kada ka gwada Ubangiji Allahnka

Ma'ana mai yuwa 1) Kada Yesu ya gwada Allah da yin tsalle daga saman haikalin, ko 2) kada shaidan ya gwada Yesu cewa shi ɗan Allah ne. yana da kyau a juya ayan yadda aka faɗe ta da ka so ka bayana ma'anar sa.

sai wani lokaci

"sai ranar aukowar babban abu"

ya gama yi wa Yesu gwaji

Wannan arin bai nuna da cewa shaidan ya ci nasara a gwajin da ya yi wa Yesu ba - Yesu ya ƙi yarda da kowanne ƙoƙari. AT: "Ya gama gwadawa ya ringayi Yesu ya yi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)