ha_tn/luk/04/09.md

689 B

ƙololuwar wurin

Wannan lungu ne na jinkan haikalin. Idan wani ya faɗi daga wurin, za su ji ciwo sosai ko su mutu.

Ɗan Allah

Wannan masayi ne mafi muhimmanci wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

jefa kan ka kasa

"yi tsalle zuwa ƙasa"

Gama a rubuce yake

Shaidan ya nuna da cewa faɗin sa daga zabura na nufin Yesu ba zai ji ciwo ba idan shi aɗn Allah ne. Wannan za'a iya faɗan ta ba shakka, kamar yadda UDB ya yi. AT: "Ba za ka j ciwo ba, domin a rubuce yake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zai ba da umurni

"Shi" na nufin Allah. shaidan ya faɗa daga zabura domin ya rinjayi Yesu ya yi tsalle daga ginin.