ha_tn/luk/04/08.md

528 B

ya amsa ya ce masa

"ya amsa masa" ko "amsa masa"

Zaka bauta wa Ubangiji Allahka

Yesu ya na faɗan umurni daga littafi ya faɗa abin da ya sa ba zai bauta wa shadan ba.

ku

Wannan na nufin mutanen da suke tsohowa alkawari wanda suka karbi dokar allah. za ka iya amfani da siffar mafuradi na 'ku' domin kowanne mutum ya yi biyayya da shi, ko ka yi amfani da siffar jam'i na 'ku' domin dukkan mutanen su yi biyayya da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you

shi

Wannan kalmar "shi" na nufin Ubangiji Allah.