ha_tn/luk/04/05.md

633 B

ya kai Yesu sama

ya kai Yesu wani tudu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a cikin ƙaramin lokaci

"cikin ƙaramin" ko "nan da nan"

duk an bani su

Ma'ana mai yuwa da suke "su" na nufin 1) iko da mai girma na mulkin ko 2) mulkin. AT: "Allah ya bani su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

idan za ka rusuna ... ka yi mani sujada

Wannan sashin biyun sun yi kusa. Za'a iya hada su. AT: "idan ka rusuna ka yi mani sujada (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

za su zama naka

"Zan baka dukkan wannan mulkin, da girmam su"