ha_tn/luk/04/03.md

1.2 KiB

Idan kai Dan Allah ne

Shaidan ya tsokani Yesu ya yi wannan aikin al'ajibin domin ya tabbatas da cewa shi ɗan Allah ne "ɗan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

wannan dutsen

shaidan ko ya reke dutse a hannun sa ko kuwa ya na nuna wata dutse kusa.

Yesu ya amsa masa, "A rubuce yake"'

Yesu ya ki tsokanan shaidan ya nuna ba shakka a amsar sa.zai zama da taimako ka faɗi wannan ba shakka ga masu sauraro, kamar yadda UDB ya yi. AT: "Yesu ya amsa, 'A'a, ba zan yi haka ba domin a rubuce yake ... kadai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A rubuce yake

Wannan maganar daga rubutun Musa ne a tsohowar alkawari. AT: "Musa ya rubuta a cikin littafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba da gurasa kadai Mutum zai rayu ba

Wannan kalmar "gurasa" na nufin aabinci gaki ɗaya. abinci kamar yadda Allah ya hada, da kanta, bai isa ya ceci mutum ba. Yesu ya faɗi littafi ya ce abin da ya sa ba zai juya dutsen ya zama gurasa ba. AT: "Mutane ba za su rayu da gurasa kadai ba" ko "ba abinci ne kadai yake sa mutum ya rayu ba" ko "Allah ya ce akwai abubuwa mafi muhimmanci fiye da abinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)