334 B
334 B
ɗan Kainana, ɗan Arfakshada, ... Adamu
Wannan cigaba ne na lisafin kakanen Yesu. Yi amfani da irin sifan da aka yi aiki da shi a ayoyin da suka wuce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Adamu ɗan Allah
"Adamu, hallitar Allah" ko "Adamu, wanda ya zo daga Allah" ko "Adamu, ɗan Allah, zamu iya ce, na Allah"