ha_tn/luk/03/23.md

568 B

Wane lokacin

Ana amfani da wannan kalma don nuna alamar canji daga labarin zuwa shahareren bayyanen game da shekarun Yesu da ƙaƙanensa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

shekara talatin

"Shekara 30" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Shi ne dan (kamar yadda ake tsammani) Yusufu ne

"an yi tunanin cewa shi ɗan Yusufu ne" ko "mutane su yi tsammanin cewa shi ɗan Yusufu ne"

dan Heli, dan Matat, dan Lawi, dan Malki

Ka lura da yadda mutane kan lisafta kakaninsu a yareka. Sai kayi amfani da yadda aka saɓa.