ha_tn/luk/03/21.md

1.4 KiB

Ya kuma zo

Wannan kalman na alamar sonbon abin da zai faru na farko a cikin labarin. Idan kabilar ka tana da hanyar yin haka, za ka iya amfani da shi a nan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

lokacin da aka yiwa dukan mutane baftisma

"da Yohana ya yiwa dukan mutane baftisma." Kalman "dukan mutane" na nufin mutane da suna nan tare da Yohana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka yiwa Yesu ma baftisma

Ana iya bayyana wannan cikin siffar aiki. AT: "Yohana ya yiwa Yesu ma baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai sama ta bude

"sararin sama ya bude" ko "sararin sama ya zama a bude." wannan na nufin yadda sararin sama ta yi haske, ko da shike ba a gane haskenta ba. wataƙila ya na nufin wani rami ya buɗe a sararin sama.

Ruhu Mai Tsarki a tsiffar jiki ya sauko masa a kamanin kurciya

"a siffa ta jiki Ruhu Mai Tsarki ya sauko kamar kurciya a kan Yesu"

murya ta fito daga sama

A nan "murya ta fito daga sama" wakiltar mutanen duniya masu jin Allah a sama yan magana. za a iya cewa Allah yayi magana da Yesus. AT: "murya daga sama ta ce" ko "Alla yati magana da Yesus daga sama, cewa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ɗa na

Wannan baban sunane wa Yesu, ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)