ha_tn/luk/03/18.md

567 B

Da gargadi masu yawa

"Da gargadi masu karfi"

sarki Hirudus

Hiridus, Mugu ne, amma ba sarki bane. Yana da ƙarancin ikon yin mulki a yankin ƙasar Galili.

domin auren matar dan'uwansa, Hiruduya

"domin Hiridus ya auri matar dan'uwansa Hiruduya." Wannan mumunan abi ne domin dan'uwan Hiridus na nan da rai. Ana iya bayyana wannan a haske. AT: "domin ya auri matar dan'uwansa, Hiruduya, tun lokacin da dan'uansa yana da rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya kulle Yohana a cikin kurkuku

"ya gaya wa sojojinsa su saka Yohana a kurkuku"