ha_tn/luk/03/17.md

921 B

Kwaryar shikarsa na hanun sa

ya riƙe da ƙwaryar shiƙa domin yana shirye." Yohana na magana a kan zuwan Kristi domin sheri'a kaman shi manomi ne wanda yana shirye ya raba kwayan alkama daga dusan. AT: "Yana rike da kwayar shikar domin yana shirye" ko "Yana shirye ya yi hukunci kamar manomi wanda yana shirye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙwaryar shiƙa

Wannan kayan aiki ne da ake amfani domin busa alkama a iska, domin a raba kwayan alkaman da dusan. Ainihin kwayar na fadiwa zuwa ƙasa, sai kuma isca na hura dusa mara amfani. Yana nan kusa iri daya da abin shiƙa

domin ya share masussukarsa

Masussuƙan wuri ne da ake tara alkama domin shirin sussuƙa. A "share" ƙasan na nufin a gama tara kwayar. AT: "a gama tare kwayar"

a tare alkaman

Alkaman ne ya dace a ajiye a dakin ajiya bayan girbi.

ƙona ƙaiƙayi

ƙaiƙayin bashi da amfani 'a komai, sai, mutane na kona shi.