ha_tn/luk/03/15.md

1.3 KiB

kamar mutanen

"domin mutanen." Wannan na nufin mutanen ne suka zo gurin John.

kowa ya na tunani a zuciyar sa game da

kowa bai tabbata me zai yi tunani game da Yohana ba; sun tambayi kan su 'Ko shi ne Christi?' ko "ba wande ya tabbata abinda za yi tunani game da Yohana domin su na tunani ko ko zai iya zama shi ne Christi."

Yohana ya amsa ya ce masu

Amsar Yohana game da zuwan mutum mai muhinmincin na nufi cewa ba Yohana bane Christi. Zai iya zama da mahimmanci ka faɗa wa masu sauraronka. AT: "Yohana ya bayyana masu cewa ba shi bane ba Chiristi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ina maku baftisma da ruwa

"Ina yin baftisma da ruwa" ko "Ina yin baftisma ta wurin amfani da ruwa"

ban ma isa in kwance maɓallin takalmansa ba

"ban isa ba harma na kwance maballin takalmansa." Kwance maballin takalman aiki ne na bawa. Yohana yana faɗa cewa shi wanda ke zuwa mai muhinmici ne sosai, harma ni, Yohana, ban isa in zama bawansa ba.

Shi zai yi maku baftisma da Ruhu Mai Tsarki da kuma wuta

Wannan kalma na zahirin kwatanta baftisma da ake yi da ruwa da baftisma na Ruhu da ke kawo su kusa da Ruhu Mai Tsarki da kuma wuta. (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wuta

A nan, kalman nan "wuta" na iya nufin 1) hukunci ko 2) tsarki. Ya fi a bar shi a matsayin "wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)