ha_tn/luk/03/14.md

644 B

Mu fa? Me za mu yi?

"Mu kuma fa sojoji, me za mu yi?" Kalman bai shafe Yohana ba" "da mu" da kuma "mu." Sojojin sun yi zaton cewa Yohana ya rigaya ya faɗa wa jama'a da kuma masu karɓan haraji abin da yakamata su yi ba da son me a matsayin sojoji za su yi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

kada ku kuyi wa wani zargin karya

kamar sojojin su na zargin karya game da mutane domin su samu kuɗi. Ana iya bayyana wannan da ƙarara. AT: "don haka kuma, kada ku wa wani zargin ƙarya domin ku samu ƙudi a wurin su" ko "kada ku ce mutum mara laifi ya ƙetare doka"

Ku dogara ga albashinku

"Ku dogara ga albashinku"