ha_tn/luk/03/12.md

551 B

domin a yi baftisma

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "domin Yohana ya yi masu baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kada ku karba kudi kuma

"Kada ku tambayi kuɗi kuma" ko "kada ku yi neman ̀kuma." Masu karban haraji suna karban ƙudi fiye da yadda ya kamata. Su daina yin haka.

fiye da yadda aka umarce ku karɓa

Wannan zancen na nufin masu karɓar haraji sukan karɓi ikonsu daga Roma ne. AT: "Fiye da abinda Romawa suka umurcesu su karɓa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)