ha_tn/luk/03/10.md

359 B

tambaye shi cewa

"tambaye shi, da cewa" ko "tambayan Yohana"

ya amsa ya ce masu

"amsa masu, yana cewa" ko "amsa masu" ko "ya ce"

ka yi haka

"raba raguwar abinci kamar yadda kuka raba raguwar abin shan." Wannan na nufin koma wa bada abinci wa mabuƙata. AT: "ba da abinci wa wanda ba shi da komai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)