ha_tn/luk/03/09.md

653 B

an rigaya an sa gatari a tushen itatuwa

Gatari da yake a wurin domin yanke gindin itatuwa kalma ce da ake amfani domin hukunci da yake shirin farawa. Ana iya bayyana shi cikin sifar aiki. AT: "Allah kaman mutum ne da ya rigaya ya saka gatari a gindin itatuwan" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

duk itacen da bai ba da 'ya'ya masu kyau ba za a sare shi ƙasa

"wuta" Kalma ce da ake amfani domin hukunci. AT: "ya sare duk itacen da ba ta ba da 'ya'ya masu kyau zuwa kasa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])