ha_tn/luk/03/08.md

936 B

Ku ba da 'ya'ya da sun cancanci tuba

A wannan kalman, ana kwatanta halayen mutane da 'ya'yan itace. Kamar yadda ake zacin itace ya ba da 'ya'ya wanda zai dace da ita, wanda yace ya tuba, ana zacin yayi rayuwan adalci. AT: "ba da irin 'ya'ya da zai nuna kun tuba" ko "yi abubuwa masu kyau da zai nuna kun juyo daga zunuben ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kada ku kuma fara cewa a cikinku

"cewa a tsakaninku" ko "tunani"

Muna da Ibrahim a matsayin Ubanmu'

"Ibrahim kaƙan mu ne" ko "Mu zuriyar Ibrahim ne." Idan ba samu haske a dalilin da suka ce haka ba, zaku kuma iya karin asalin nufin bayyanin: "domin kada Allah ya hukunta mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta da wa Ibrahim 'ya'ya

Wannan kalma na ma'anan "hallita wa Ibrahim 'ya'ya" ko "sa mutane su zama zuriyar Ibrahim"

daga cikin wadannan duwatsu

Watakila, Yohana na nufin ainihin duwatsu da suke hanyar Kogin Urdun