ha_tn/luk/03/07.md

1.1 KiB

domin yi masu baftisma

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "domin Yohana ya masu baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ku 'ya'yan macizai masu dafi

A nan "yaya" na nufin zama da kwatancin. " AT: "Mugayen macizai na da dafi da hatsari sosai kuma ana kwatanta su da mugunta. AT: ku macizai masu dafi" ko "Kuna da mugunta, kamar macizai masu dafi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wa ya gargadeku ... ke zuwa?

Bai yi zato za su bashi amsa ba. Yohana ya gargade jama'an domin suna so ya masu baftisma don kada Allah ya hukuntasu, amma, ba suwa son su daina yin zunubi. AT: "Ba zaku iya guje wa fushin Allah ta haka ba" ko "Ba zaku iya tsira daga fushin Allah ta wurin don yin baftisma ba kawai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

daga fushin nan mai zuwa

Kalman "fushi" ana amfani da shi domin nufin hukuncin Allah domin fushinsa ya riga shi. AT: "daga hukuncin da Allah zai aiko" ko "daga fushin Allah wanda yake shirin aikatawa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])