ha_tn/luk/03/05.md

898 B

Za a cika kowanne kwari, za a fasa kowane dutse a kuma baje kowane tudu

Idan mutane na shirya hanya domin zuwan mutum mai muhinmminci, suna yanke inda yayi tudu su kuma cika inda yayi kasa domin hanyar ya zama da lebur. Wannan sashin magana ya fara a ayan da wuce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Za a cika kowanne kwari

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "Zasu cika duk inda yayi kasa a hanyar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a baje kowanne dutse da tudu

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "zasu yi lebur na kowanne dutse" da "kuma kwanne tudu" ko " zasu cire kowanne wuri da ke da tudu a hanyar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ga ceton Allah

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "koyi yadda Allah ke ceton mutane daga zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)