ha_tn/luk/03/04.md

1.1 KiB

Kamar yadda aka rubuta a cikin littafi na kalmomin annabi Ishaya

waddannan kalmonin na bayyana kalmomi daga annabi Ishaya. AT: "haka ya faru kaman yadda annabi Ishaya ya rubuta cikin littafinsa da ke dauke da kalmonin sa" ko "Yohana ya cika saƙon da annabi Ishaya ya rubuta cikin littafin sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

muryar wani na kira a cikin jeji

Ana iya fadin wannan a matsayin magana. AT: "An ji muryar wanda ke kira daga cikin jeji" ko "Sun ji karar muryar wani da ke kira cikin jeji"

Shirya hanyar Ubangiji ... shiya masa hanya daidai

umurnin farko na bayani ko na ƙara bayani ga na farkon ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Shirya hanyar Ubangiji

"Shirya hanya domin Ubangiji." Yin haka na wakiltcin yin shiri domin jin sakon Ubangiji alokacin da zai zo. Mutane na yin haka ta wurin tuba daga zunuben su. AT: "Yi shirin jin sakon Ubangiji alokacin da zai zo" ko "Ku tuba ku kuma yi shiri domin Ubangiji ya zo" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

hanyar

"hanyar" ko "hanyar