ha_tn/luk/03/03.md

480 B

yana wa'azin baftismar tuba

Kalmomin nan "baftisma" da kuma "tuba" ana iya fade su kamar aiki. AT: "sai kuma yayi wa'azi cewa ayi wa mutanen baftisma domin nuna cewa suna tuba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

domin gafarar zunubai

Kalman nan "gafara" ana iya bayyana shi kaman aiki. AT: "domin a yafe masu zunubensu" ko "domin Allah ya yafe zunubensu." Zasu tuba domin Allah ya yafe zunubensu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)