ha_tn/lev/25/53.md

980 B

Dole a kula da shi

AT: "dole ne Ba-al'uman nan da ya sayo shi a matsayin bawa ya yi da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba a tsananta masa da tsanani ba

AT: "kada wani ya tsananta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Idan ba a fãnshe shi ta waɗannan hanyoyi ba

AT: "Idan wani bai fãnshe shi ta waɗannan hanyoyi ba daga wanda ya sayo shi a mastayi bawa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

zai ci gaba da bauta har zuwa shekarar 'Yanci, shi da 'ya'yansa tare da shi

Bayin nan Ba'isra'ila da 'ya'yansa za su yi wa Ba'al'uman nan bauta har zuwa shekarar 'Yanci, sa'an nan Ba'al'uman zai sãke Ba'isra'ilan da 'ya'yansa.

A gare ni mutanen Isra'ila bayi ne

"Gama a gare ni ne jama'ar Isra'ila bayi ne." Ta wannan dalilin ne Allah ya so a sãke Isra'ilawa a shekarar 'yanci. Su bayin sa ne. Ba a basu 'yancin su zama bayin wani din-din din ba.