ha_tn/lev/25/49.md

1007 B

har zuwa shekarar 'Yanci

Ba-isra'ila zai iya zama bawa har shekarar ta ''Yanci. Waddanan Umurnan na idan Ba-isra'ila ya na so ya saya 'Yancinsa kafin shekarar nan ta 'Yanci ne.

shekara ta 'Yanci

AT: 25:10.

Farashin da aka fãnshe shi zai zama dai dai

Kalmar aikin nan "dai dai" za a iya bayyana su cikin aiki. AT: "dole ne su san dai-dai farashin fãnsar sa" ko "Dole ne su san ko nawa ne zasu biya Ba-al'uman nan domin su cece Ba-isra'ilan nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da yawan wanda aka biya baran da akayi hayar sa

Idan Ba'isra'ilan ya saya 'yancin sa, dole ne Ba'al'uman nan zai yi hayar bara da zai yi aikin da Ba'isra'ilan nan zai yi amma bai yi ba. Kalmar nan "biya" za a iya faɗin su cikin aiki. AT: "bisa ga abin da wani zai biya domin ya yi hayar bara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai iya ci gaba da yin aiki har wasu shekaru

"domin sauran shekaru kafin 'yanci da Ba-isra'ilan zai cigaba da yin aiki amma ba zai yi ba"