Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da abin da yakamata mutane za su yi.
"Kada ka sa shi ya biya ka fiye da abin da ka arar masa"