ha_tn/lev/25/31.md

623 B

Amma gidajen ƙauyukan da ba su da gãnuwa

Wasu ƙauyuka ba su da gãnuwa a kewaye da su.

Za a iya fãnsarsu kuma dole a dawo da su

AT: "Za ku iya sayan waddanan gidajen kuma waddanda suka saye ta dole su mayar da ita" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ranar 'Yanci

AT: 25:10

gidajen da Lebiyawa suka mallaka cikin biranensu

AT: "gidajen da Lebiyawa suka mallaka cikin biranensu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za su iya fãnsarsu a kowanne lokaci

AT: Lebiyawan za su iya fãnshe su a kowace lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)