ha_tn/lev/25/23.md

674 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da yin magana.

Ba za a sayar da gonar ga wani sabo din-din din ba

AT: "Ba za ku sayar da gonar ku din-din din zuwa ga wani mutum ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dole ku kula da haƙin fansa

Ƙalman nan "fansa" za a iya faɗe su da kalmar nan ta aiki "sake saya." AT: "Ku tuna cewa ainihin mai shi na da iko ya fanshi gonar a duk lokacin da ya so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

dole ku bari a sake sayen gonar ga iyalin daga wanda ya saye ta

AT: "dole ku bar iyalin wanda kuka saya gonar a gun sa su sake sayar ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)