ha_tn/lev/25/18.md

433 B

kiyaye umarnaina, ku kiyaye dokokina, kuma ku aiwatar da su

Dukkan waddanan magana suna nufin abi ɗaya ne. Su na nanata cewa dole ne mutane su yi biyyaya ga duk abin da Yahweh ya faɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

za ku ci ku ƙoshi

Wannan na nufin cewa za su ci su koshi har sai cikin su ya cika. AT: "za ku ci har sai kun koshi" ko "za ku ci sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)