ha_tn/lev/25/15.md

289 B

Muhimmin Bayani:

Allah ya cigaba da gaya wa Musa game da abin da yakamata mutane su yi.

da za a girbe

AT: "da za ku girbe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shekarar gaba ta 'Yanci

"a shekara ta gaba na gyara" ko "a shekara ta gaba da za a mayar da gona"