ha_tn/lev/25/10.md

508 B

shekara ta hamsin

Wannan jeren lamba ce. AT: "shekaran 50" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ranar mayarwa domin ku

Ranar mayarwa shekara ce da ya zama cewa Yahudawa za su mayar da gona wa ainihin maishi su kuma săke bayin su daga ɓauta. AT: "shekarar gyara gare ku" ko "shekara domin ku mayar da gona da kuma săke bayi daga ɓauta"

dole a mayar da mallaka da kuma bayi...

AT: "dole ku mayar da mallaka da kuma bayi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)