573 B
573 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba ya gaya wa Musa game da abin da yakamata mutanen zasu yi.
akwai Assabat bakwai na shekaru
"za a samu shekaru bakwai sau bakwai"
shekaru arba'in da tara
Shekaru tara - "shekaru 49" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
a rana ta goma a watan bakwai
Wannan wata na bakwai ne a kalandar Ibriniyawa. Rana ta goma ya kusanci karshen watar September.... a kalanda ta Yamma. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
A ranar kafara
AT: 23:26